Kafin 2018, Hamas ta riga da haɗa kai da ƙungiyar mayaka ta Falasɗinawa ta Islamic Jihad(PIJ), wadda ta kasance ƙungiya ta biyu mafi girma a Gaza - kamar Hamas - wadda Amurka da wasu ƙasashe suka ayyana a matsayin ƙungiyar ƴan ta'adda. Bidiyon farfagandar ya nuna yadda wasu ‘yan bindiga https://bj388daga15936.blogofchange.com/24164530/details-fiction-and-bj88-vietnam